Hausa

Boko (Romanized) translation

Na shaida, Ya Allah na cewa ka halicce ne domin in yi maka sujada. Ina furci a wannan lokacin cewa ni mara iko ne ta wajen ikon ka domin patara ta ta wurin yalwarka. Babu wani Allah sai kai domin ka yi taimako cikin wahala. Kai da kake mai riko.

 

- Bahá’u’lláh

 

 

Ajami (Arabic script) translation

Hausa script

 

1-800-22-UNITE